iqna

IQNA

rediyon Masar
Fasahar tilawar kur’ani  (25)
Abdul Aziz Ali Al Faraj yana daya daga cikin makarantun kasar Masar wadanda suka kasance suna karatun kur'ani a lokaci guda da Abdul Basit, amma saboda matsalolin da ya fuskanta, ya kasa samun daukaka sosai. Duk da haka, an dauke shi daya daga cikin manyan malaman Masar.
Lambar Labari: 3488613    Ranar Watsawa : 2023/02/05